Tsohon Kocin FC Porto Sergio Conceicao ya maye gurbin Paulo Fonseca a matsayin Kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AC Milan bayan da ƙungiyar ta raba gari da Fonseca a daren jiya Lahadi.
Fonseca mai shekaru 51 ya bar Lille domin maye gurbin Pioli a watan Yuni, amma watanni 6 da ya kwashe…
Conceicao Ya Zama Sabon Kocin AC Milan Bayan Raba Gari Da Fonseca …C0NTINUE READING >>>>