washington dc —
A cikin shawarwarin kiyaye lafiyar al’ummar da ta fitar, gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tana matukar sa idanu a kan barkewar annobar da kwayoyin cutar “virus” ke yadawa kuma tana daukar matakan kariya da nufin karfafa shirin kasar na tunkura tare da yaki…
Cutar HMPV: Gwamnatin Najeriya Na Matukar Sanya Idanu …C0NTINUE READING >>>>