Cutar Zazzabin Lassa Ta Kashe Mutane 23 A Ebonyi …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Mutane 23 sun rasa rayukansu sakamakon cutar zazzabin lassa a jihar Ebonyi.
Gwamnatin jihar Ebonyi ce ta sanar da hakan yayin da take zayyano tsare-tsaren inganta walwalar al’ummarta da damarsu ta samun kiwon lafiya.
Gwamna Francis Nwifuru wanda ya bayyana hakan a jiya Alhamis yayin wani taro da ma’aikatar lafiyar jihar ta shirya a Abakaliki, fadar gwamnatin jihar, yace an tabbatar da mutane 48 daga cikin 394 sun kamu da zazzabin lassa tsakanin watan Janairu zuwa…
>