washington dc —
Dakarun Burged ta 6 na rundunar sojin Najeriya dake shiya 3, masu aikin wanzar da zaman lafiya mai taken “Operation Whirl Stroke, sun kama mambobi 4 na kungiyar ‘yan tawayen Ambazonia daga jamhuriyar a Kamaru a jihar Taraba.
An kama mambobin kungiyar da ake zargin…
Dakarun Najeriya Sun Kama ‘Yan Tawayen Kamaru A Taraba …C0NTINUE READING >>>>