Washington, DC. —
Hukumar dakarun sojin saman Najeriya ta musa rahoton kashe fararen hula 16 a wani harin saman da jami’an ta suka auna ‘yan bindiga a yankin Tungar Kara a karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara.
Wani labarin da mujallar Zagazola Makama, mai wallafa labaran…
Dakarun Sojin Saman Najeriya Sun Musa Kashe Fararen Hula a Jifar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>