Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu gagarumar nasara kan ƴan ta’adda a jihohin Kebbi da Sokoto na yankin Arewa maso YammaSojojin na rundunar Operation Fansan Yamma sun yi nasarar hallaka ƴan ta’addan masu yawa a farmakin da suka kai musu a maɓoyarsuJami’an…
Dakarun Sojoji Sun Yi Bajinta, Sun Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda Masu Yawa …C0NTINUE READING >>>>