Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya sallami Dr. Abdullahi Baffa Bichi, Sakataren Gwamnatin Jihar Kano (SSG), da ƙarin kwamishinoni biyar daga muƙamansu a wani tankaɗe da rairaya a gwamantinsa da aka sanar a yammacin yau Alhamis.
Hakanan, Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin jihar Alhaji Shehu Wada Sagagi, ya samu sauyi inda aka soke ofishinsa daga aiki gaba ɗaya.
A cikin sanarwar da kakakin Gwamnan, Sanusi Bature Dawakin-Tofa, ya fitar, an lissafa kwamishinonin da…
Dalilan Da Suka Sa Gwamnan Kano Sallamar SSG Da Wasu Kwamishinoni 5 …C0NTINUE READING >>>