Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce ba siyasa ba ce ta sa bai halarci ziyarar shugaban kasa Bola Tinubu a gidansa ba Wasu mutane sun fara zargin gwamnan da rashin halartar taron ne sakamakon sabani da ya samu da Tinubu kan kudirin harajiMai magana da yawun gwamnan ya ce Bala…
Dalilin da Ya Sa Gwamnan Bauchi Bai bi Gwamoni zuwa Gidan Tinubu ba …C0NTINUE READING >>>>