Dalilin Da Ya Sa Nake Yakar Kudirin Sake Fasalin Haraji

Dalilin Da Ya Sa Nake Yakar Kudirin Sake Fasalin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>

Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta arewa, Ali Ndume, ya bayyana rashin amincewarsa da kudirin gyaran haraji, da ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa.

Da yake jawabi a matsayin bako a shirin siyasa na gidan talabijin na Channels, tsohon mai tsawatarwa na majalisar dattawan ya soki lokacin da za aka bujiro da kudirin, yana mai cewa kamata ya yi a mayar da hankali kan gyara harkokin mulki kafin a sake fasalin haraji.

An dai bayyana cewa majalisar dattawa ta amince da…

>

Leave a Comment