Washington DC —
Kungiyoyin kare hakkin bil adama da lauyoyi da ’yan siyasa a kasar Kenya sun bayyana matukar damuwa kan yadda aka sake sabunta yawaitar sace-sacen mutane inda ake auna masu sukar lamirin gwamnati.
An shirya wata ‘yar karamar zanga-zanga a garin Embu da ke arewa maso…
Damuwa Kan Bacewar Masu Adawa Da Gwamnati A Kenya …C0NTINUE READING >>>>