Dan Bilki Kwamanda: Abba Ya Hana Ni zuwa Aikin Hajji duk da Taimakon Kashim Shettima

AbdulMajid Dan Bilki Kwamanda ya zargi gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, da soke sunansa daga jerin masu tafiya aikin hajjiKwamanda ya bayyana cewa Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ne ya ba shi damar tafiya, bayan gwamnan Kano ya hanaKwamanda ya nuna takaicinsa kan…

Dan Bilki Kwamanda: Abba Ya Hana Ni zuwa Aikin Hajji duk da Taimakon Kashim Shettima …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment