Dan Najeriya Ya Samu Lambar Yabo A Abu Dhabi

Washington D.C. — 

AbdulLateef Olaosebikan ya lashe lambar yabo a gasar ZAYED ta samar da ci gaba mai dorewa a duniya da ke wakana a Abu Dhabi a Hadaddiyar Daular Larabawa.

Olaosebikan ya karbi kyautar ne karkashin kamfaninsa na NaFarm Foods da ke jihar Kadunan Najeriya wanda ya shiga gasar…

Dan Najeriya Ya Samu Lambar Yabo A Abu Dhabi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment