‘Dan Sanda Ya Harbi ‘Yar Uwar Gwamna, An Gano Abin da Ya Faru

‘Dan Sanda Ya Harbi ‘Yar Uwar Gwamna, An Gano Abin da Ya Faru …C0NTINUE READING HERE >>>

Ƴan bindiga sun farmaki iyalan gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas a ranar Alhamis, 5 ga watan Disamban 2024Wani jami’in ɗan sanda ya harbi ƴar uwar gwamnan bisa kuskure a ƙoƙarin daƙile harin da ƴan bindigan suka kaiJami’an sojoji sun kawo musu agajin gaggawa, suka yi nasarar korar ƴan bindigan, yayin da aka garzaya da ƴar uwar gwamnan zuwa asibiti domin ba ta kulawa

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da…

>

Leave a Comment