Matatar Dangote ta sanar da rage farashin man fetur zuwa Naira 899.50 kan kowace lita, daga Naira 970.
A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Alhamis, kamfanin ya ce wannan mataki yana da nufin rage wa ‘yan Nijeriya tsadar kudin sufuri yayin bukukuwan karshen shekara.
Har ila yau,…
Dangote Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa N899 Kan Kowace Lita …C0NTINUE READING >>>>