Dattawa 250 Ne Suka Sami Tallafin Renewed Hope Initiative A Jihar Filato

WASHINGTON DC — 

Uwargidan gwamnan Jahar Filato, Helen Mutfwang ta ba da tallafin ga dattawan a wani shiri da uwar gidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu ta aiwatar a karkashin shirin Renewed Hope Initiative.

Oluremi Tinubu ta ce shirin zai ci gaba da tallafawa tsofoffi a kowace shekara a…

Dattawa 250 Ne Suka Sami Tallafin Renewed Hope Initiative A Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment