Doka Ta Tanadi Hukunci Ga Wanda Ya Ƙi Taimakon ‘Yansanda

Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta gargaɗi al’umma cewa duk wanda ya ƙi taimakawa jami’in ‘yansanda a lokacin da yake buƙatar taimako, zai iya fuskantar hukuncin tara ko ɗauri.

A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X, rundunar ta ce sashe na 99 na dokar ‘yansanda…

Doka Ta Tanadi Hukunci Ga Wanda Ya Ƙi Taimakon ‘Yansanda …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment