Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Yobe sun kama wani matashi dan shekara 29 mai suna Joshua Agugu bisa zarginsa da hannu wajen damfarar wadanda ba su ji ba ba su gani ba masu amfani da PoS.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar, DSP Dungus Abdulkarim, a wata…
Dubun Sojan Gona Ta Cika Bayan Damfarar Mutane A Jihar Yobe …C0NTINUE READING >>>>