washington dc —
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS) ta bayyana zarge-zargen ta’addancin da jamhuriyar Nijar ke yiwa Najeriya da wasu kasashe mambobinta da marasa tushe, inda tace tana bayan mambobin nata.
Jamhuriyar Nijar ta zargi Najeriya da mambobin ECOWAS…
ECOWAS Ta Ce Zargin Ta’addancin Da Nijar Ke Yi Wa Najeriya Ba Shi Da Tushe …C0NTINUE READING >>>>