Hukumar EFCC ta kori ma’aikata 27 daga aiki kan tuhumar zamba da aikata laifukan rashin ɗa’a a 2024. Hukuncin ya biyo bayan shawarwarin kwamitin ladabtarwa na hukumar da Shugaban hukumar, Ola Olukoyede, ya amince da shi.
Mai magana da yawun EFCC, Dele Oyewale, ya ce Olukoyede ya…
EFCC Ta Kori Ma’aikata 27 Kan Zamba da Rashin Da’a …C0NTINUE READING >>>>