EFCC ta kwato unguwa guda mai gidaje 753 daga hannun wani tsohon jami’in gwamnati

EFCC ta kwato unguwa guda mai gidaje 753 daga hannun wani tsohon jami’in gwamnati …C0NTINUE READING HERE >>>

Hukumar ta sanar da hakan a shafinta na X Inda tace tun da aka kafa hukumar a shekarar 2003 ba a taba samun gagarumar nasarar kwato kadarorin da aka mallaka ta haramtacciyar hanya ba kamar a wannan karon.

Sanarwar ta kara da cewar karbar mallakin rukunin gidajen ya biyo bayan wani hukunci da mai shari’a Jude Onwuegbuzie ya yanke.

 “Kwato kadarorin da mika haƙƙin mallakarsu ga gwamnatin tarayya wani bangaren ne na yunkurin da hukumar EFCC take wajen karya tasirin masu aikata…

>

Leave a Comment