Kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar EFCC na kwace Naira miliyan 228.4 da ake zargin suna da alaƙa da tsohon gwamnan AbiaMai shari’a Emeke Nwite ne ya yanke wannan hukunci bayan sauraron lauyan EFCC a shari’ar tsohon gwamna, Sanata Theodore OrjiAlkalin ya kuma umarci a…
EFCC: Tsohon Gwamnan Ya Shiga Gagarumar Matsala, Kotu Ta Kwace Sama da N200m …C0NTINUE READING >>>>