washington dc —
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya musanta rade-radin cewa ya fice daga APC tare da sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP.
Da yake martani game da rade-radin a shafinsa na X, El-Rufa’i ya bukaci al’umma su yi watsi da jita-jita da karerayin da ake…
El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC …C0NTINUE READING >>>>