Everton Ta Sallami Kocinta, Sean Dyche

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Everton ta sanar da sallamar kocinta, Sean Dyche daga muƙaminsa saboda rashin samun sakamako mai kyau a ƙarƙashin jagorancinsa.

Dyche, wanda ya shafe ƙasa da shekaru biyu yana jagorantar ƙungiyar, ya samu takardar sallama bayan ƙungiyarsa ta ci gaba da…

Everton Ta Sallami Kocinta, Sean Dyche …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment