Fafaroma Francis ya na shirin ƙaddamar da sabuwar shekara mai tsarki ta mabiya Katolika a yau, wadda ake gudanarwa sau ɗaya a kowace shekara 25, bisa al’ada.
Bikin na bana zai fara ne da Fafaroma ya buɗe wata ƙofa mai tsarki a St. Peter’s Basilica, fadarsa, a matsayin…
Fafaroma Francis ya na shirin kaddamar da sabuwar shekara …C0NTINUE READING >>>>