Rahotanni sun nuna cewa manyan rumbunan ajiya sun ƙara farashin fetur daga N908 zuwa tsakanin N950 zuwa N960Karin ya samo asali ne sakamakon tsadar danyen mai a kasuwannin duniya, inda farashin ya kai $79.76 kowane gangaMasu dako daga matatar Dangote sun ƙara farashi zuwa N923…
Farashin Fetur: Murna za Ta Koma ciki yayin da aka Kara Kudin Dakon Mai …C0NTINUE READING >>>>