Farashin Fetur Zai Sake Karyewa Nan Ba Da Jimawa Ba

Ƙungiyar dillalan man fetur ta Nijeriya (IPMAN), ta bayyana cewa farashin litar mai na iya sauƙa nan ba da jimawa ba, sakamakon farfaɗowar matatar man fetur ta Warri da kuma gasa a kasuwar mai.

Bincike ya nuna cewa a wasu gidajen mai a birnin Abuja, kamar Total, Azman, Conoil, da AYM…

Farashin Fetur Zai Sake Karyewa Nan Ba Da Jimawa Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment