Domin kara danƙon zumunci da zaman lafiya, Fasto Yohanna Baru ya ba da gudummuwa ga sabon masallacin da aka gina a Tudun BiriMalamin cocin ya ba masallacin sababbin butocin alwala, tabarmu da itatuwan da za a dasa a wurin taron buɗewa ranar Juma’aAn buɗe sabon masallacin ne tare da…
Fasto Ya Bada Babbar Gudummuwa a Wurin Buɗe Sabon Masallaci, Musulmi Sun Sha Mamaki …C0NTINUE READING >>>>