Fintiri Ya Kassara Lamido, Majalisa Ta Amince da Karawa Sarakuna Girma Ajin Farko …C0NTINUE READING HERE >>>
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta gabatar da kudiri game da kirkirar sababbin sarakuna ajin farko Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri shi ya gabatar da kudirin domin inganta shugabancin sarakunan gargajiya a jiharDokar za ta rage karfin ikon Lamidon Adamawa da kuma juya shugabancin sarakunan gargajiya duk shekara tsakaninsu domin samun daidaito
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru…
>