Hukumar tara haraji ta ƙasa (FIRS) ta buɗe hanyoyin neman aiki ga ƙwararrun ma’aikata don cike guraben aiki na musamman a hukumar. A wata sanarwa da ta fitar a kafar sada zumunta ta X (da aka fi sani da Twitter), FIRS ta bayyana cewa matakin wani ɓangare ne na dabarunta kan…
FIRS Ta Sanar Da Fara Neman Ƙwararrun Ma’aikata …C0NTINUE READING >>>>