Gwamnonin Kudu maso Kudu sun kalubalanci Bola Tinubu kan matakin sanya dokar ta-baci a jihar Rivers da dakatar da Siminalayi Fubara Sun ce rikicin siyasar jihar bai ya jawo a dauki matakin gaggawa ba, kuma su bayyana hanyoyin da ya kamata a bi wajen warware matsalarRahotanni sun…
Fubara: Bayan Majalisa, Gwamnoni Sun Kalubalanci Tinubu kan Rikicin Rivers …C0NTINUE READING HERE >>>>