Ghana: Bidiyon Yadda Dogarin Shugaban Kasa Ya Kife a cikin Majalisa, an Kai Shi Asibiti

A yau Juma’a, 3 ga Janairu 2025, Kanal Isaac Amponsah, mai tsaron lafiyar Shugaba Nana Akufo-Addo na Ghana ya fadi a cikin majalisaShugaba Akufo-Addo ya dakatar da jawabin nasa na ƙarshe don tabbatar da cewa an kula da lafiyar mai tsaronsaLikitocin majalisa sun yi gaggawar bada agaji…

Ghana: Bidiyon Yadda Dogarin Shugaban Kasa Ya Kife a cikin Majalisa, an Kai Shi Asibiti …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment