Gobara Ta Yi Ɓarna A Kwara, Shaguna 7 Sun Ƙone

Gobara da ta tashi da daddaren ranar Juma’a ta lalata shaguna da kayan miliyoyin Naira a kasuwar Olusola Saraki, Ita-Amo, a Ilorin, babban birnin Jihar Kwara.

Rahotanni sun nuna cewa gobarar, wadda ta fara ci tun misalin ƙarfe 9 na dare, ta shafi shagunan da ke ɗauke da kayan sawa,…

Gobara Ta Yi Ɓarna A Kwara, Shaguna 7 Sun Ƙone …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment