Gobara Ta Yi Sanadin Rasuwar ‘Yar SSG Na Sokoto Da ‘Ya’yanta 3

Wata mummunar gobara da ta tashi a safiyar Litinin ta hallaka ‘yar Sakataren Gwamnatin Jihar Sokoto, Alhaji Muhammadu Bello Sifawa, tare da ‘ya’yanta uku. Marigayiyar ita ce matar Babban Sakataren Ma’aikatar Wasanni da Matasa ta Jihar Sokoto, Alhaji Muhammadu Yusuf…

Gobara Ta Yi Sanadin Rasuwar ‘Yar SSG Na Sokoto Da ‘Ya’yanta 3 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment