Gombe: An kama wani da zargin fyaden wata yarinya mai shekaru 5

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wani mai shekaru 27 bisa zargin fyaden wata yarinya mai shekaru 5 a al’ummar Pindiga da ke karamar hukumar Akko a jihar.

Kakakin rundunar, ASP Buhari Abdullahi, ya bayyana hakan a ranar Talata a Gombe yayin da ya gabatar da wanda…

Gombe: An kama wani da zargin fyaden wata yarinya mai shekaru 5 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment