Gombe: Dagaci Ya Fadi Yadda Aka Yi bayan Zarginsa da Sassara Matashi kan Zargin Sata

Ana zargin wani dagaci da sassara matashi kan zargin sata a gidansa a unguwar Kagarawal a jihar Gombe Matashin mai suna Adamu Muhammad ya zargi dagacin da ji masa raunuka wanda yanzu yake kwance a gadon asibiti Sai dai dagacin ya musanta labarin inda ya ce yaron yazo masa sata ne inda…

Gombe: Dagaci Ya Fadi Yadda Aka Yi bayan Zarginsa da Sassara Matashi kan Zargin Sata …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment