Gombe ta fito ta 1 a gasar jihohin Najeriya 36, an bata kyautar dubban daloli

Gombe ta fito ta 1 a gasar jihohin Najeriya 36, an bata kyautar dubban daloli …C0NTINUE READING HERE>>>

Jihar Gombe ta zama jiha mafi amfani da kirkira da fasaha a fannin kula da lafiya a gasar da gwamnoni, UNICEF, da NPHCDA suka shirya A wani mataki na daban, jihar Gombe ta samu kyautar $400,000 bayan ta zama jiha ta biyu mafi kwarewa a Arewa maso Gabas Gwamna Inuwa Yahaya ya bayyana cewa an samu nasarorin ne ta hanyar hadin gwiwar jama’a da ma’aikatan lafiya a jihar

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…

Gombe ta fito ta 1 a gasar jihohin Najeriya 36, an bata kyautar dubban daloli …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment