Gwamna a Arewa Ya Ayyana Dokar Ta Ɓaci a Jiharsa, Zai Ɗauki Malamai 2,000 Aiki

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da ɗaukar malamai 2,000 aiki domin inganta bangaren ilimi a shekarar 2025Gwamna Lawal ya bayyana cewa za a fara ɗaukar malamai 500 a tashin farko, tare da fadin sharudan tantance wadanda za a daukaHakazalika, gwamnan ya fadi shirin gwamnatinsa…

Gwamna a Arewa Ya Ayyana Dokar Ta Ɓaci a Jiharsa, Zai Ɗauki Malamai 2,000 Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment