Gwamna a Arewa Ya Fatattaki Sakataren Gwamnati, Ya Kori Kwamishinoni, Hadimai

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya sallami Sakataren Gwamnati na jihar (SSG) tare da rusa majalisar zartaswar gwamnatinsaHaka kuma, Gwamna Sule ya sauke dukkan hadimansa daga mukamansu a wani taron majalisar zartarwa na gaggawa da aka gudanar a LafiaRahotanni sun nuna farin ciki…

Gwamna a Arewa Ya Fatattaki Sakataren Gwamnati, Ya Kori Kwamishinoni, Hadimai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment