Jihar Adamawa – Gwamna Ahmadu Finti ya kirkiro sababbin maarautu da sarakuna bakwai a faɗin jihar Adamawa.
Gwamna Fintiri ya sanat da haka ne a wani jawabin kai tsaye da ya yi ga al’ummar jihar Adamawa ranar Litinin, 23 ga watan Disambar, 2024.
A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na…
Gwamna a Arewa Ya Kirkiro Sababbin Masarautu da Sarakuna 7 Masu Daraja …C0NTINUE READING >>>>