Gwamnatin Kogi za ta kashe N7bn don gyara cibiyoyin lafiya 88 a kananan hukumomi 21 da goyon bayan Babban Bankin DuniyaGwamna Usman Ododo ya ce shirin gyara cibiyoyin zai tabbatar da kiwon lafiya mai inganci da isasshen kayan aiki ga al’ummaOdodo ya bukaci al’umma da shugabanni da…
Gwamna a Arewa Zai Kashe N7bn a Gyaran Cibiyoyin Kiwon Lafiya 88 cikin Watanni 4 …C0NTINUE READING >>>>