Sababbin kwamishinoni da masu ba da shawara na musamman da aka naɗa a jihar Kano sun kama rantsuwar aikiGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sababbin masu muƙaman ne a gidan gwamnati a ranar Litinin, 6 ga watan Janairun 2025Abba Kabir Yusuf ya buƙaci masu muƙaman da…
Gwamna Abba Ya Rantsar da Sababbin Kwamishinoni, Ya ba Su Muhimmiyar Shawara …C0NTINUE READING >>>>