Gwamna Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin Jihar na shekarar 2025, da jimillarsu ya kai naira biliyan 719,755,417,663.
Adadin kasafin kudin ya ƙunshi naira 262, 670,66 a matsayin kuɗaɗen da za a kashe na yau da kullum, kashi 36 cikin 100, da kuma 457.08 na…
Gwamna Abba Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Jihar Kano Na Shekarar 2025 …C0NTINUE READING >>>>