Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci dukkan kwamishinonin da ya sauyawa ma’aikatu su tabbatar an sun miƙa rahotonsu tare da kama aiki a sabbin ma’aikatan da aka sauya musu ba tare da wata matsala ba kafin ranar Talata 17 ga watan Disamba 2024.
Cikin wata sanarwa ta…
Gwamna Abba Ya Umarci Kwamishinonin Da Ya Sauyawa Ma’aikatu Su Fara Aiki A Ranar Talata …C0NTINUE READING >>>>