Gwamna Bala Ya Fatattaki Kwamishinoni 5 a Gwamnatinsa, Ya ba da Sunayen Sababbi 8

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sallami wasu daga cikin kwamishinoninsa domin inganta shugabanci da tabbatar da nagartaccen aiki ga al’ummaSanarwa ta bayyana cewa an tsige kwamishinonin ne domin kawo sababbin dabaru da kuzari don magance kalubalen da ke gaban gwamnati tare da…

Gwamna Bala Ya Fatattaki Kwamishinoni 5 a Gwamnatinsa, Ya ba da Sunayen Sababbi 8 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment