Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya yafe wa fursunoni 11 a jihar a matsayin kyautar Sabuwar Shekara.
Gwamnan ya sanar da wannan hukunci a yayin da yake gabatar da jawabin Sabuwar Shekara a ranar Laraba a Jos, inda ya bayyana cewa wannan mataki ya dace da ikon da kundin…
Gwamna Mutfwang ya yafewa fursunoni 11 a Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>