Gwamna na Kuntatawa Yan Majalisu Masoyan Tsohon Gwamna? Hadiminsa Ya Magantu

Gwamna na Kuntatawa Yan Majalisu Masoyan Tsohon Gwamna? Hadiminsa Ya Magantu …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin jihar Benue ga ƙaryata rahoton da ake yaɗawa cewa tana nuna wariya ga wasu yan Majalisar dokokiGwamna Hyacinth Alia shi ya karyata labarin ta bakin hadiminsa a bangaren sadarwa, Solomon Iorpev a jihar Wannan na zuwa ne bayan zargin gwamnan da hana wasu yan Majalisu hakkokinsu saboda biyayyarsu ga Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama…

>

Leave a Comment