Gwamna Ya Yi Alhinin Rasuwar Shugaban Karamar Hukuma, Ya Yi Wa’azi …C0NTINUE READING HERE >>>
Mutanen ƙaramar hukumar Katcha da ke jihar Neja sun shiga jimami sakamakon rasuwar ciyaman ɗinsu a wani hatsarin mota da ya ritsa da shiGwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja ya nuna alhininsa kan rasuwar Danlami Abdullahi SakuUmaru Bago ya bayyana rasuwar a matsayin abin tausayi sannan ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga iyalansa da al’ummar jihar Neja baki ɗaya
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…
>