Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya musanta zargin da ake cewa ya karɓo bashin makudan kuɗi a asirce Gwamnan na jam’iyyar PDP ya ce zargin wanda APC ta yi ba shi da tushe balle makama, inda ya ce duk tatsuniya ce da aka kirkiroMai magana da yawun gwamnan Osun, Olawole Rasheed ya…
Gwamna Ya Yi Cuku Cuku, Ya Runtumo Bashin Maƙudan Kudi a Asirce? Bayanai Sun Fito …C0NTINUE READING >>>>