Gwamna Ya Yi Rabon Mukamai, Ya Jawo Matasan APC Cikin Gwamnati …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya jawo matasan jam’iyyar APC domin shigowa a dama da su a cikin gwamnatinsaNasir Idris ya gwangwaje matasan jam’iyyar APC 200 da muƙaman masu taimaka masa na musammanShugaban APC na jihar, Abubakar Kana-Zuru ya yaba da ayyukan da Gwamna ya gudanar tun bayansa kan mulki
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Kebbi – Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya…
>