Gwamnan Edo ya rantsar da ciyamomin riko, duk da matsayar gwamnatin tarayya kan ‘yancin kudin kananan hukumomiRantsar da shugabannin rikon ya jawo ce-ce-ku-ce mai zafi a jihar, musamman ganin cewa wata kotun Benin ta hana a yi hakanSai dai gwamnatin Edo ta ce ta nada ciyamomin riko…
Gwamnan APC Ya Bijirewa Umarnin Gwamnatin Tinubu, Ya Rantsar da Ciyamomin Riko …C0NTINUE READING >>>>